Ma'aikatan Kamfanin Dillancin Labarai na Mali Sun Gudanar da Zanga-zangar Neman Hakki

Ma'aikatan kamfanin dillancin labarai na ƙasar Mali wato Agence malienne de presse (AMAP) sun gudanar da wata zanga-zangar zama domin neman a kyautata musu yanayin aiki.